Littafi Mai Tsarki

Luk 18:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya keɓe sha biyun nan, ya ce musu, “Ga shi, za mu Urushalima, duk abin da yake rubuce kuma game da Ɗan Mutum, ta hannun annabawa zai tabbata.

Luk 18

Luk 18:25-40