Littafi Mai Tsarki

Luk 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ji haka, ya ce masa, “Har yanzu abu guda ne kawai ya rage maka, ka sayar da duk mallakarka, ka rarraba wa gajiyayyu, za ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Luk 18

Luk 18:14-26