Littafi Mai Tsarki

Luk 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya kira 'yan yara wurinsa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne.

Luk 18

Luk 18:15-23