Littafi Mai Tsarki

Luk 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce, “Da kuna da bangaskiya, ko da misalin ƙwayar mastad, da za ku ce wa wannan durumi, ‘Ka ciru, ka dasu cikin teku,’ sai kuwa ya bi umarninku.”

Luk 17

Luk 17:5-16