Littafi Mai Tsarki

Luk 17:35-37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. Za a ga mata biyu suna niƙa tare, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya. [

36. Za a ga mutum biyu a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.]”

37. Sai suka amsa suka ce, “Ina ne, ya Ubangiji?” Ya ce musu, “A inda mushe yake, ai, a nan ungulai sukan taru.”