Littafi Mai Tsarki

Luk 17:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan fa wanda yake kan soro, kayansa kuma na cikin gida, kada ya sauko garin ɗaukarsu. Haka kuma wanda yake gona, kada ya juyo.

Luk 17

Luk 17:21-37