Littafi Mai Tsarki

Luk 17:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana ci, ana sha, ana aure, ana aurarwa, har ya zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi, Ruwan Tsufana kuma ya zo, ya hallaka su duka.

Luk 17

Luk 17:26-34