Littafi Mai Tsarki

Luk 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda walƙiya take wulgawa walai, daga wannan bangon duniya zuwa wancan, haka ma, Ɗan Mutum zai zama a ranar bayyanarsa.

Luk 17

Luk 17:22-26