Littafi Mai Tsarki

Luk 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa almajiran, “Lokaci na zuwa da za ku yi begen ganin rana ɗaya daga cikin ranakun Ɗan Mutum, amma ba za ku gani ba.

Luk 17

Luk 17:21-27