Littafi Mai Tsarki

Luk 17:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Farisiyawa suka tambaye shi lokacin bayyanar Mulkin Allah, ya amsa musu ya ce, “Ai, bayyanar Mulkin Allah ba ganinta ake yi da ido ba.

Luk 17

Luk 17:15-26