Littafi Mai Tsarki

Luk 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya gan su, ya ce musu, “Ku je wurin firistoci su gan ku.” Suna tafiya ke nan, sai suka tsarkaka.

Luk 17

Luk 17:5-22