Littafi Mai Tsarki

Luk 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai maigidan ya yaba wa wakilin nan marar gaskiya saboda wayonsa. Don 'yan zamani a ma'ammalarsu da mutanen zamaninsu, sun fi mutanen haske wayo.

Luk 16

Luk 16:1-14