Littafi Mai Tsarki

Luk 16:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda wannan ma duka, tsakaninmu da ku akwai wani gawurtaccen rami mai zurfi, zaunanne, don waɗanda suke son ƙetarewa zuwa wurinku kada su iya, kada kuma kowa ya ƙetaro zuwa wurinmu daga can.’

Luk 16

Luk 16:19-31