Littafi Mai Tsarki

Luk 16:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi kira ya ce, ‘Baba Ibrahim, ka ji tausayina, ka aiko Li'azaru ya tsoma kan yatsarsa a ruwa ya sanyaya harshena, don azaba nake sha a cikin wannan wuta.’

Luk 16

Luk 16:17-29