Littafi Mai Tsarki

Luk 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Ku ne masu baratar da kanku a gaban mutane. Amma Allah ya san zukatanku. Abin da mutane suke girmamawa ƙwarai, ai, abin ƙyama ne a gun Allah.

Luk 16

Luk 16:8-21