Littafi Mai Tsarki

Luk 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba baran da zai iya bauta wa iyayengiji biyu, ko dai ya ƙi ɗaya, ya so ɗaya, ko kuwa ya amince wa ɗayan, ya raina ɗayan. Ba dama ku bauta wa Allah da dukiya gaba ɗaya.”

Luk 16

Luk 16:9-23