Littafi Mai Tsarki

Luk 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ta same shi, sai ta tara ƙawayenta da maƙwabta mata, ta ce musu, ‘Ku taya ni farin ciki, don na sami kuɗin nan da na yar.’

Luk 15

Luk 15:1-19