Littafi Mai Tsarki

Luk 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ɗan nan nawa dā ya mutu ne, amma a yanzu ya komo, dā ya ɓata, amma a yanzu an same shi.’ Sai suka yi ta farin ciki.

Luk 15

Luk 15:14-32