Littafi Mai Tsarki

Luk 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi, ya taho wurin ubansa. Amma tun yana daga nesa, sai ubansa ya hango shi, tausayi ya kama shi, ya yiwo gudu, ya rungume shi, ya yi ta sumbatarsa.

Luk 15

Luk 15:17-28