Littafi Mai Tsarki

Luk 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka riƙa gunaguni suna cewa, “Haba! Wannan mutum yana karɓar masu zunubi, har ma tare suke cin abinci!”

Luk 15

Luk 15:1-8