Littafi Mai Tsarki

Luk 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan 'yan kwanaki kaɗan sai ƙaramin ya tattara duk mallakarsa, ya kama hanya zuwa ƙasa mai nisa. A can ya fallasar da kayansa a wajen masha'a.

Luk 15

Luk 15:4-21