Littafi Mai Tsarki

Luk 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce musu, “Misali, wane ne a cikinku in yana da jaki ko takarkari ya faɗa a rijiya ran Asabar, ba zai fitar da shi nan da nan ba?”

Luk 14

Luk 14:1-13