Littafi Mai Tsarki

Luk 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ko kuwa wane sarki ne, in za shi yaƙi da wani sarki, da fari ba ya zauna ya yi shawara, ya ga ko shi mai mutum dubu goma zai iya karawa da mai dubu ashirin ba?

Luk 14

Luk 14:29-35