Littafi Mai Tsarki

Luk 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk mai zuwa wurina, in bai fi ƙaunata da ubansa, da uwa tasa, da mata tasa, da 'ya'yansa, da 'yan'uwansa mata da maza, har ma ransa ba, ba zai iya zama almajirina ba.

Luk 14

Luk 14:21-30