Littafi Mai Tsarki

Luk 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da lokacin biki ya yi, sai ya aiki bawansa yă ce wa waɗanda aka gayyata, ‘Ku zo, duk an shirya kome,’

Luk 14

Luk 14:8-24