Littafi Mai Tsarki

Luk 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce da mai gayyar, “In za ka kira mutum cin abinci ko biki, kada ka riƙa kiran abokanka kawai, ko 'yan'uwanka, ko danginka ko maƙwabtanka masu arziki, kada su ma su gayyace ka, su sāka maka.

Luk 14

Luk 14:5-21