Littafi Mai Tsarki

Luk 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuwa goma sha takwas ɗin nan da hasumiya ta faɗo a kansu, a Siluwam, ta kashe su, kuna tsammani sun fi duk sauran mutanen Urushalima laifi ne?

Luk 13

Luk 13:1-11