Littafi Mai Tsarki

Luk 13:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Ku tafi ku gaya wa dilan nan cewa, ‘Ka ga, yau ina fitar da aljannu, ina warkarwa, gobe ma haka, a rana ta uku kuwa zan gama aikina.

Luk 13

Luk 13:23-35