Littafi Mai Tsarki

Luk 13:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, da dukan annabawa a Mulkin Allah, ku kuwa ana korarku, a nan ne za ku yi kuka da cizon baki.

Luk 13

Luk 13:20-29