Littafi Mai Tsarki

Luk 13:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku yi famar shiga ta ƙunƙuntar ƙofa. Don ina gaya muku, mutane da yawa za su nemi shiga, amma ba su iya ba.

Luk 13

Luk 13:15-28