Littafi Mai Tsarki

Luk 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Kuna tsammani waɗannan Galilawa sun fi duk sauran Galilawa zunubi ne, don sun sha wannan azaba?

Luk 13

Luk 13:1-8