Littafi Mai Tsarki

Luk 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya faɗi haka, sai duk abokan adawarsa suka kunyata, duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwan al'ajabi da yake yi.

Luk 13

Luk 13:11-25