Littafi Mai Tsarki

Luk 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya amsa masa ya ce, “Munafukai! Ashe, kowannenku ba ya kwance takarkarinsa ko jakinsa a turke, ya kai shi banruwa ran Asabar?

Luk 13

Luk 13:8-22