Littafi Mai Tsarki

Luk 12:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ina kuma gaya muku, kowa ya bayyana yarda a gare ni a gaban mutane, Ɗan Mutum ma zai bayyana yarda a gare shi a gaban mala'ikun Allah.

Luk 12

Luk 12:1-15