Littafi Mai Tsarki

Luk 12:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Misali, in kuna tafiya zuwa gaban shari'a da mai ƙararku, sai ku yi ƙoƙari ku yi jiyayya da shi tun a hanya, don kada ya ja ku zuwa gaban alƙali, alƙali kuma ya miƙa wa ɗan doka, ɗan doka kuma ya jefa ku a kurkuku.

Luk 12

Luk 12:48-59