Littafi Mai Tsarki

Luk 12:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa taron, “In kun ga girgije yana tasowa daga yamma, nan da nan kukan ce, ‘Za a yi ruwa.’ Sai kuwa a yi.

Luk 12

Luk 12:52-59