Littafi Mai Tsarki

Luk 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zan gaya muku wanda za ku tsorata. Ku ji tsoron wannan da in ya kashe, yana da ikon jefawa a cikin Gidan Wuta. Hakika, ina gaya muku, shi za ku ji tsoro!

Luk 12

Luk 12:1-6