Littafi Mai Tsarki

Luk 12:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, al'umman duniya suna ta neman duk irin waɗannan abubuwa, ku kuwa, Ubanku ya san kuna bukatarsu.

Luk 12

Luk 12:23-40