Littafi Mai Tsarki

Luk 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, kome kuka faɗa a asirce, za a ji shi a sarari. Abin kuma da kuka yi raɗa a loloki, za a yi shelarsa daga kan soraye

Luk 12

Luk 12:1-13