Littafi Mai Tsarki

Luk 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi dai hankaki! Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba su da taska ko rumbu, amma kuwa Allah yana cishe su. Sau nawa martabarku ta ninka ta tsuntsaye!”

Luk 12

Luk 12:23-32