Littafi Mai Tsarki

Luk 12:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa almajiransa, “Don haka, ina gaya muku, kada ku damu da batun rayuwarku game da abin da za ku ci, ko kuma jikinku, abin da za ku yi sutura.

Luk 12

Luk 12:20-32