Littafi Mai Tsarki

Luk 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce musu, “Ku kula fa, ku yi nesa da kowane irin kwaɗayi, don yawan kaya ba shi ne rai ba.”

Luk 12

Luk 12:13-21