Littafi Mai Tsarki

Luk 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuwa da dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, da farko ya yi magana da almajiransa. Ya fara cewa, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, makirci.

Luk 12

Luk 12:1-2