Littafi Mai Tsarki

Luk 11:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce, “Ku kuma kaitonku, masanan Attaura! Don kuna jibga wa mutane kaya masu wuyar ɗauka, ku da kanku ko ɗan yatsa ba kwa sawa ku tallafa musu!

Luk 11

Luk 11:38-54