Littafi Mai Tsarki

Luk 11:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, Farisiyawa! Ga shi, kuna fitar da zakkar na'ana'a da karkashi, da kuma kowane ganyen miya. Amma kun ƙi kula da aikata gaskiya da ƙaunar Allah. Waɗannan ne ya kamata ku yi, ba tare da yar da waɗancan ba.

Luk 11

Luk 11:32-43