Littafi Mai Tsarki

Luk 11:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa duk jikinka ya cika da haske, ba inda ke da duhu, ai, duk sai ya haskaka gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila take haskaka maka.”

Luk 11

Luk 11:27-43