Littafi Mai Tsarki

Luk 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taro ya riƙa ƙaruwa a wurinsa, sai ya fara cewa, “Wannan zamani mugun zamani ne. Suna neman ganin wata alama, amma ba wata alamar da za a nuna musu sai dai ta Yunusa.

Luk 11

Luk 11:21-33