Littafi Mai Tsarki

Luk 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa wanda ya fi shi ƙarfi ya fāɗa masa, ya kuma rinjaye shi, sai ya ƙwace duk makaman da ya dogara da su, ya kuma rarraba kayansa ganima,

Luk 11

Luk 11:16-24