Littafi Mai Tsarki

Luk 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ku da kuke mugaye ma kuka san yadda za ku ba 'ya'yanku kyautar kyawawan abubuwa, balle Ubanku na Sama zai ba da Ruhu Mai Tsarki ga masu roƙonsa.”

Luk 11

Luk 11:3-14