Littafi Mai Tsarki

Luk 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana Yesu yana addu'a a wani wuri. Bayan da ya gama, sai wani a cikin almajiransa ya ce masa, “Ya Ubangiji, ka koya mana addu'a, kamar yadda Yahaya ya koya wa almajiransa.”

Luk 11

Luk 11:1-6